BARKA DA ZUWA MAKARANTAR KOYON COMPUTER ACIKIN HARSHEN HAUSA DA KUMA YADDA FASAHA TAKE GUDANA ACIKIN DUNIYAR INTERNET. karka manta da following comment dakuma tambaya.

HOME

Sunday, August 14, 2022

YADDA AKE SAMUN KUDI A YANAR GIZO-GIZO (1.0)

↪️BISMIL LAHIR RAHMANIR RAHIM↩️
⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️
Samun kudi a yanar gizo-gizo abune daya zama ruwan dare game duniya saidai anasamun bata gari da suke damfarar mutane shiyasa wasu har yanzu basu yadda da lamarin ba,
Amma babu yadda muka iya tunda muna cikin karni na ashirin ne wanda ake kira da (digital error) ko (computer edge) a turance,zamanine na komai yakoma kan na'ura mai kwakwalwa,haka zalika anmaida abubuwa da yawa  badini wato E (electronically) kudi akwai na yanar gizo wato (digital currency) irinsu e-naira,pi coins,pin coins,SBpoins,bitcoins, yuan coins,o-coins, da sauransu.
Haka zalika ma,ajiyar kudi (bank) ankoma cashless policy, irinsu e-wallet,e-banking,paypal,gift card,palmpay,Opay, dasauransu.
Hanyoyin isar da sakonni ta hanyar kiran waya ko kiran mutum kana ganin shi yana ganinka (video call) wanda yan kan tsarin manhajoji masu yawa irinsu Duo na kamfanin google, Messenger na kamfanin facebook, whatsapp, Skype, Yahoo! Messenger.
Saikuma tsarin sakon e-mail wan yake sadarwa tsakanin na'urori (client) da (server) shima yana kan manhajoji masu tarin yawa irinsu facebook, whatsapp, instagram,twitter,we chat, eBuddy, snapchat, skype, Ayoba, tiktok, Gmail, hotmail, yahoo!,da sauransu, duk suna amfani da tsarin sakon lantarki ne na E.
Kasuwannin mu cike suke da barayi da masu yankan ajihu da masu maganin gargajiya na karya,kasha kaita zawo,duk da kasancewar hakan amma bamu dena zuwa ba,saidai mun dauki matakan da zai rage faruwar hakan.
Kasan cewar aiki a yanar gizo muradi ne daga cikin #MURADAN_KARNI shima hakanan zamu rungumeshi mukoyi rayuwa dashi musan masu gaskiyar ciki da kuma yan damfara,
Acikin amintattu wadanda suna biya dazarar ka kammala aikinka acikinsu akwai Swagbucks,
Swagbucks wani kamfanine wanda ake sayen kaya (shopping) da kuma bincike (search) gamida tambayoyin jin ra,ayi (survey).
Kuma idan kayi daya daga cikin wadannan abubuwan biyanka za,ayi,
Suna biya ne da SBpoint wanda SBpoints dari 100 yana daidai da dala $1, zasu biyaka tahanyar asusun paypal.
Akwai sauran bayanai kudaceni...
Ga link nan kuje kuyi rijista.
https://www.swagbucks.com/lp-savings-button?cmp=695&cxid=swagbuttonref&rb=126602958&extRefCmp=1&extRb=126602958.

©️M.I.HARUNA
Share:

Recent Post

WHAT'S THE WEAKNESS/STRONGEST OF DXY

 Today, February 19, 2026, the US Dollar Index (DXY) is actually displaying short-term strength, trading near a two-week high around the 97....

FOREX TRADING NEWS