Don fahimtar inda farashin Gold (XAU/USD) zai dosa a wannan makon, dole ne mu duba rikicin ja-da-jawo da yake tsakanin Gold da US 10-Year Treasury Yield (US10Y).
A tarihi, Gold da Yields suna da alaƙar kishiya (inverse correlation): idan yields suna tashi, yawanci Gold yana faɗuwa ne.
Amma daga 18 ga Janairu, 2026, wannan alaƙa tana fuskantar ƙalubale saboda manyan canje-canjen siyasa da manufofi na duniya.
---
1. Halin da US10Y yake ciki yanzu
Matsayi na Yanzu: 10-year yield ya rufe a 4.24% makon daya gabata ,wanda shi ne mafi girma cikin watanni huɗu.
Direction na kasuwa (Trend): Yields suna tashi saboda rahotannin hauhawar farashi (inflation) da suka ƙi sauka, da kuma fargabar cewa Fed zai ci gaba da tsauri (hawkish) a taron FOMC na Janairu 28.
Tasiri ga DXY: Hawan yields shi ne man fetur da ke ƙarfafa hawan DXY. Wannan yana zama babban cikas (headwind) ga Gold.
---
2. Ƙarfin Gold Duk da Hawan Yields
Duk da cewa yields sun haura 4.24%, Gold yana kafa All Time High sama da $4,600. Wannan ya nuna rabuwa (decoupling) daga alaƙar gargajiya da yields, kuma dalilan sun haɗa da:
Hatsarin Rikicin Duniya: Halin soja a Venezuela da rikice-rikicen Gabas ta Tsakiya (Iran/Syria) suna tilasta manyan masu saka jari (institutions) riƙe Gold komai halin yields.
Fargabar Haraji (Tariffs): Kasuwa tana riga tana lissafin harajin US na 10% (Feb 1), wanda ake gani a matsayin abin da zai ƙara inflation. Saboda haka, masu zuba jari suna sayen Gold don kare ƙimar kuɗinsu.
---
3. Yanayin Hasashe (Scenario Analysis) na XAU/USD a Wannan Makon
Yanayin Motsin Yields Hasashen Gold (XAU/USD)
Fed mai tsauri (Mafi Yuwuwa) Yields sun haura zuwa 4.35% sannan suka sauka (Pullback): Gold zai iya sauka ya sake zuwa $4,520 – $4,540. Wannan correction ne mai kyau a bullish na Gold.
Gudun Neman Tsaro (Geopolitical Spike) Yields sun tsaya ko sun ɗan sauka Gudun Parabolic: Gold ya yi watsi da DXY, ya karya $4,650, ya nufi $4,700.
Mamaki na Dovish Fed Yields sun fadi zuwa 4.00% Tafiyar Wata (Moon Mission): Gold zai iya yin candle sama da $100+ a rana guda, ya kai $4,800 nan take.
---
4. Muhimman Key Levels (“Hot Zones”) domin Trading
“Trap Zone” ($4,630 – $4,640): Idan Gold ya kai wannan matakin kafin FOMC ranar Laraba, ka yi hankali da Liquidity Sweep (fake breakout sannan faɗuwa da ƙarfi).
“Value Zone” ($4,500 – $4,520): Wannan babban Demand Zone ne na institutions. Idan labarin Fed mai tsauri ya tura Gold zuwa nan, akwai yiyuwar wannan ne mafi kyawun damar saye (buy) na watan, kafin rally na harajin Fabrairu.
---
Yayin da muke shiga makon FOMC da “Tariff Week” (25 ga Janairu – 1 ga Fabrairu, 2026), XAU/USD (Gold) yana a Farashi mahimmi na
matsayar fasaha (technical inflection point).
Duk da cewa dogon lokaci (long-term trend) yana da ƙarfi sosai a bangaren bullish — inda Gold ya kai All Time High sama da $4,600 a farkon wannan watan — alamomin gajeren lokaci (short-term) suna nuna yiwuwar ɗan hutun farashi, wato zai sauka, (cooling phase).
---
1. Rikicin Macro: Tariffs vs Fed
A halin yanzu, Gold yana tsakanin ƙarfi biyu masu karo da juna:
Ƙarfin Bullish (Tariffs / Safe Haven):
Harajin 10% na Amurka kan kayayyakin Turai da Mexico (wanda zai fara aiki 1 ga Fabrairu), tare da rikice-rikicen siyasa (Venezuela / Iran), suna sa buƙatar safe-haven ta yi ƙarfi. Wannan shi ne babban dalilin da ya sa Gold ke riƙe kusa da $4,600, duk da ƙarfin Dollar.
Ƙarfin Bearish (Fed mai tsauri / DXY):
Ana sa ran Fed zai bar interest rate yadda yake a 28 ga Janairu. Idan Powell ya yi magana wanda tazo a hawkish, real yields za su tashi, wanda zai ƙara kudin damar (opportunity cost) riƙe Gold kuma Asara zasuyi.
---
2. Technical Analysis Da Muhimman Key Levels
Chart ɗinka na DXY ya nuna motsi zuwa 99.50, wanda yawanci yana zama rufi (ceiling) ga farashin Gold.
Nau’in Level Farashi Muhimmancin Fasaha
Babban Resistance $4,640 – $4,650 All-time high da 1.618 Fibonacci extension. Ana buƙatar daily close sama da nan kafin a kai $4,800.
Pivot Zone $4,600 “Fair value” na yanzu inda kasuwa ke yin consolidation kafin News A ranar Laraba.
Immediate Support $4,570 Neckline na Head & Shoulders da ke ƙoƙarin samuwa a 4H chart.
Bullish Order Block $4,500 – $4,520 Wannan shi ne Value Zone. Institutions na iya jiran nan don sake shiga buy.
---
3. Abin da ake Sa Ran Faruwa a Wannan Makon
Litinin – Talata:
A sa ran choppy / consolidation. Gold zai yi yawo tsakanin $4,580 – $4,620, yayin da Traders ke jiran FOMC.
Laraba (FOMC):
Wannan shi ne babban abin da zai tayar da volatility.
Yanayi A (Fed mai tsauri):
DXY ya yi tsalle zuwa 100.00; Gold ya karya neckline na $4,570, ya faɗi da sauri zuwa $4,520 support zone.
Yanayi B (Tsoron Safe-Haven):
Idan fargabar tariffs ta rinjayi labarin Fed, Gold zai iya yin watsi da ƙarfin USD, ya tura zuwa sabon breakout sama da $4,640.
---
4. Shawara ga Traders (Strategic Trade Idea)
> Ka jira Liquidity Sweep:
Idan Gold ya yi tsalle zuwa $4,635 kafin FOMC, ka kula da fake breakout sannan a sami rejection don sell zuwa $4,550.
Amma idan farashi ya fara sauka zuwa $4,500 (psychological level), wannan na iya zama damar “Buy the Dip” mai ƙarfi, musamman don rally na tariffs na watan Fabrairu.
To understand the path for Gold (XAU/USD) this week, we have to look at its "tug-of-war" with the US 10-Year Treasury Yield (US10Y).
Historically, Gold and Yields have an inverse correlation: when yields rise, Gold (which pays no interest) usually falls. However, as of January 18, 2026, this relationship is being tested by massive geopolitical and policy shifts.
1. The Current Yield Environment (US10Y)
* Current Level: The 10-year yield finished last week at 4.24%, hitting its highest level in four months.
* Trend: Yields are trending upward due to sticky inflation reports and concerns that the Fed will remain hawkish during the Jan 28 FOMC meeting.
* Impact on DXY: Rising yields are the "fuel" for the DXY rally you've been tracking. This creates a strong headwind for Gold.
2. Gold's Counter-Intuitive Strength
Despite yields rising to 4.24%, Gold is currently trading at historic highs near $4,600. This is a "decoupling" from traditional yield correlations driven by:
* Geopolitical Risk: The military situation in Venezuela and tensions in the Middle East (Iran/Syria) are forcing institutional investors to hold Gold regardless of what yields are doing.
* Tariff Fears: The market is pricing in the 10% US tariffs (Feb 1), which is seen as inflationary. Investors buy Gold to hedge against the purchasing power loss that tariffs might cause.
3. Scenario Analysis for XAU/USD This Week
| Scenario | Yield Movement | Gold (XAU/USD) Forecast |
|---|---|---|
| Hawkish Fed (Most Likely) | Yields climb toward 4.35% | Corrective Pullback: Gold likely drops to retest the $4,520 - $4,540 support zone. This would be a "healthy" correction in a bull market. |
| Safety Flight (Geopolitical Spike) | Yields stabilize or dip slightly | Parabolic Run: Gold ignores the DXY and pushes through $4,650 toward a new target of $4,700. |
| Dovish Surprise | Yields crash toward 4.00% | Moon Mission: Gold could see a $100+ daily candle, targeting $4,800 immediately. |
4. Technical "Hot Zones" for Your Trade
* The "Trap" Zone ($4,630 - $4,640): If Gold reaches this level before the FOMC on Wednesday, be wary of a "Liquidity Sweep" (a fake breakout followed by a sharp drop).
* The "Value" Zone ($4,500 - $4,520): This is a heavy institutional Demand Zone. If the hawkish Fed news pushes Gold down to this level, it is likely the best buying opportunity of the month before the February tariff rally begins.
As we move into the FOMC and "Tariff Week" (Jan 25 – Feb 1, 2026), XAU/USD (Gold) is at a critical technical inflection point. While the long-term trend is aggressively bullish—with gold hitting record highs above $4,600 earlier this month—short-term signals suggest a cooling phase.
1. The Macro Conflict: Tariffs vs. The Fed
Gold is currently caught between two opposing forces:
* The Bullish Driver (Tariffs/Safe Haven): The looming 10% US tariffs on European and Mexican goods (effective Feb 1) and geopolitical tensions (Venezuela/Iran) are keeping safe-haven demand high. This is the primary reason gold is holding near $4,600 despite a strong dollar.
* The Bearish Driver (Hawkish Fed/DXY): The Fed is widely expected to hold rates on Jan 28. If Powell's tone is hawkish, real yields will rise, increasing the "opportunity cost" of holding non-yielding gold.
2. Technical Analysis & Key Levels
Your chart of the DXY showed a move toward 99.50, which typically acts as a "ceiling" for Gold prices.
| Level Type | Price Level | Technical Significance |
|---|---|---|
| Major Resistance | $4,640 - $4,650 | All-time high and 1.618 Fibonacci extension. A daily close above this is required for a run to $4,800. |
| Pivot Zone | $4,600 | Current "fair value" where the market is consolidating ahead of Wednesday's news. |
| Immediate Support | $4,570 | Neckline of a potential Head & Shoulders pattern forming on the 4H chart. |
| Bullish Order Block | $4,500 - $4,520 | This is the "Value Zone." Institutional buyers are likely waiting here for a re-entry. |
3. Expectations for the Week
* Monday - Tuesday: Expect "chop" and consolidation. Gold will likely stay trapped between $4,580 and $4,620 as traders wait for the FOMC.
* Wednesday (FOMC): This is the volatility catalyst.
* Scenario A (Hawkish Fed): DXY spikes to 100.00; Gold breaks the $4,570 neckline and drops rapidly to the $4,520 support zone.
* Scenario B (Safe-Haven Panic): If tariff fears overshadow the Fed, Gold could ignore the strong USD and push for a fresh breakout above $4,640.
Strategic Trade Idea
Wait for the Liquidity Sweep: If Gold spikes up to $4,635 just before the FOMC, look for a "fakeout" rejection to sell toward $4,550. Conversely, if it drops to the $4,500 psychological level first, it may be a high-probability "Buy the Dip" zone for the February tariff rally.









0 comments:
Post a Comment