Barka da zuwa Filin Mustapha Ibrahim! Ni matashi ne mai sha'awar harkar kasuwancin intanet da fasahar zamani. Babban burina shi ne in taimaka wa mutane su gane yadda za su yi amfani da intanet don samar wa kansu hanyoyin kudin shiga. A wannan shafi, muna tattaunawa akan:
* Affiliate Marketing: Yadda zaka tallata hajoji ka samu kamasho ta amfani da shafuka irin su Selar.
* Samun Kudi Online: Dabaru da hanyoyin dogaro da kai ta hanyar intanet (Kudi Online).
* Basirar Artificial Intelligence: Bayani akan sabbin fasahohin AI da yadda za su saukaka maka ayyukanka na yau da kullum.
Burina shi ne in kawo muku darussa cikin sauki wadanda za su taimaka muku wajen samun cigaba a harkar kudi da fasaha.






0 comments:
Post a Comment