BARKA DA ZUWA MAKARANTAR KOYON COMPUTER ACIKIN HARSHEN HAUSA DA KUMA YADDA FASAHA TAKE GUDANA ACIKIN DUNIYAR INTERNET. karka manta da following comment dakuma tambaya.

HOME

Saturday, February 12, 2022

YADDA AKE ROOTING

YANDA AKE ROOTING NA WAYAR ANDROID
Kasancewar akwai aubuwa da dama da mutumm yakeso yayi da wayar android dinsa amma babu dama saboda wata iyaka da kamfanin sukayiwa wayar saboda hakan zaibasu damar kasuwancinsu cikin riba, Kowacce wayar android dakake gani akwai iya aikin dazata iya, saikuma version nagaba yadora daga inda waccen ta tsaya, misali version=4.4.2 akwai ayyukan da bazai iyaba saidai version=4.4.4 shima akwai wadanda bazai iyaba sai nagaba dashi haka har latest version na yanzu wato version 11.0, amma idann kai rooting na wayarka katsallakke duk wancan shingen da kamfani ya sanyawa waya, wannan shine babban dalilin dayasa ake yiwa wayar android ROOTING.
YADDA AKE ROOTING Dafarko dai kawai ka antaya internet kaje kai searching din wannan apps din mai suna #king root bayan ka saukeshi saika shiga bayan yabude saika danna inda aka rubuta” root the phone” zaifara idan ya kammala zai cemaka “your phone has been rooted” sannan kadauko wannan apps din domin duba cewa ko wayar taka tayi rooting kadakko wanna apps din mai suna #root checker zai bincika maka wayarka idan anyi rooting ko a,a. (Tunatarwa) akwai apps dayawa nayin rootin wasu suna amfani da data wasu kuma basayi, ka dauko wanda yadace dakai idan baiyiba saika dakko version nagaba.
MENE NE AMFANIN ROOTING Amfanin rooting yana da yawa amma ga kadan daga ciki;
    1. TWEAKING 2. Canzawa android version 3. Canzawa android animation 4. Karawa internal memory yawa 5. Amfani da manyan applications 6. Bude Hd Videos
Kukasance tare dam domin sanin yanda zakaci moriyar wayarka wadda akai mata rooting.
Share:

AMFANIN GMAIL ACCOUNT (1.0)

GMAIL ACCOUNT

Kasancewar yanzu muna karni na 21 wato zamanin kimiyya da fasaha wato (digital error) a turance zamanin da akeso amaida komai E wato (electronically) zuwa yanzu akwai E da yawa, e-money,e-learning,e-mail;e-motors,e-market; e-wallet,Da sauransu.
MENE NE E-MAIL? E-mail antakaicene cikakken abinda yake nufi shine electronic mail wato sakon lantarki wanda yake da matukar sauri yayin da aka aikashi.
BAN-BANCIN EMAIL DA SIMCARD  E-mail baya da kaidar mu,amala wato duk inda katura shi zaije batare da wani sharadiba,amma simcard yana da kaida.  Saurin isar da sako akkan lokaci ba tare da wata matsalaba, amma simcard akan samu matsala.  Simcard baya bukatar damar shiga yanar gizo-gizo service+network sun wadatar amma email yana bukatar hadin shiga yanar gizo-gizo.  Email yanada ma,ajiya wato (storage) mai yawa amma simcard baya da storage mai yawa. GMAIL Google mail cikakken abinda yake nufi kenan ayanzu shine email din da ake yayi kasancewar wasu basu san amfanin shiba yasa zanyi bayani game da abinda yashafi gmail account, Wata hanya ce da akke sadar da sakonni tsakanin na urori wanda kamfanin google ya kirkira yanada 15gb na adadin ma,ajiya (15gb storage), ana ajiye fayiloli (files) acikinsa kamar hotuna,hoto mai motsi (videos), lambobin kira (contacts); ma,ajiyar bayanai (documents) da sauransu. Gmail yanada masu amfani dashi kimanin biliyan daya da miliyan dari biyar(1.5 billion), ana shigar shi ne ta hanyar browser ko kuma manhajar gmail (gmail App),yana dauke da yaruka 105.
AMFANIN GMAIL ACCOUNT Amfanin e-mail abune mai fadi saidai adan tsakuro kawai ayi bayani Afanin gmail yashiga cikin wadannan manhajojin wadanda mallakin google ne, zanyi bayanin su daya bayan daya.
    <>Video call (duo):
  1. Compose mail:
  2. Calender
  3. Chat:
  4. Meeting:
  5. YouTube:
  6. Blog:
  7. Photos:
  8. Chrome:
  9. Google play store:
  10. Drive
  11. Map
  12. News
  13. Form
  14. Contacts
  15. Google ads.
  16. Mu hadu a fita ta gaba.
Share:

Recent Post

WHAT'S THE WEAKNESS/STRONGEST OF DXY

 Today, February 19, 2026, the US Dollar Index (DXY) is actually displaying short-term strength, trading near a two-week high around the 97....

FOREX TRADING NEWS