BARKA DA ZUWA MAKARANTAR KOYON COMPUTER ACIKIN HARSHEN HAUSA DA KUMA YADDA FASAHA TAKE GUDANA ACIKIN DUNIYAR INTERNET. karka manta da following comment dakuma tambaya.

HOME

Saturday, February 12, 2022

AMFANIN GMAIL ACCOUNT (1.0)

GMAIL ACCOUNT

Kasancewar yanzu muna karni na 21 wato zamanin kimiyya da fasaha wato (digital error) a turance zamanin da akeso amaida komai E wato (electronically) zuwa yanzu akwai E da yawa, e-money,e-learning,e-mail;e-motors,e-market; e-wallet,Da sauransu.
MENE NE E-MAIL? E-mail antakaicene cikakken abinda yake nufi shine electronic mail wato sakon lantarki wanda yake da matukar sauri yayin da aka aikashi.
BAN-BANCIN EMAIL DA SIMCARD  E-mail baya da kaidar mu,amala wato duk inda katura shi zaije batare da wani sharadiba,amma simcard yana da kaida.  Saurin isar da sako akkan lokaci ba tare da wata matsalaba, amma simcard akan samu matsala.  Simcard baya bukatar damar shiga yanar gizo-gizo service+network sun wadatar amma email yana bukatar hadin shiga yanar gizo-gizo.  Email yanada ma,ajiya wato (storage) mai yawa amma simcard baya da storage mai yawa. GMAIL Google mail cikakken abinda yake nufi kenan ayanzu shine email din da ake yayi kasancewar wasu basu san amfanin shiba yasa zanyi bayani game da abinda yashafi gmail account, Wata hanya ce da akke sadar da sakonni tsakanin na urori wanda kamfanin google ya kirkira yanada 15gb na adadin ma,ajiya (15gb storage), ana ajiye fayiloli (files) acikinsa kamar hotuna,hoto mai motsi (videos), lambobin kira (contacts); ma,ajiyar bayanai (documents) da sauransu. Gmail yanada masu amfani dashi kimanin biliyan daya da miliyan dari biyar(1.5 billion), ana shigar shi ne ta hanyar browser ko kuma manhajar gmail (gmail App),yana dauke da yaruka 105.
AMFANIN GMAIL ACCOUNT Amfanin e-mail abune mai fadi saidai adan tsakuro kawai ayi bayani Afanin gmail yashiga cikin wadannan manhajojin wadanda mallakin google ne, zanyi bayanin su daya bayan daya.
    <>Video call (duo):
  1. Compose mail:
  2. Calender
  3. Chat:
  4. Meeting:
  5. YouTube:
  6. Blog:
  7. Photos:
  8. Chrome:
  9. Google play store:
  10. Drive
  11. Map
  12. News
  13. Form
  14. Contacts
  15. Google ads.
  16. Mu hadu a fita ta gaba.
    Share:

0 comments:

Recent Post

WHAT'S THE WEAKNESS/STRONGEST OF DXY

 Today, February 19, 2026, the US Dollar Index (DXY) is actually displaying short-term strength, trading near a two-week high around the 97....

FOREX TRADING NEWS