BARKA DA ZUWA MAKARANTAR KOYON COMPUTER ACIKIN HARSHEN HAUSA DA KUMA YADDA FASAHA TAKE GUDANA ACIKIN DUNIYAR INTERNET. karka manta da following comment dakuma tambaya.

HOME

Saturday, April 8, 2023

YADDA AKE SAMUN KUDI ONLINE (4)

 Yadda zaka samu kudi online (4)

⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️

OPERA NEWS HUB

Kamfanin opera suma ba,a barsu abayaba wajan kawo cigaba da Kuma bunkasa kamfaninsu ta hanyoyi da dama,

Sun Samar da wannan hanya ne saboda bunkas manhajar opera News zasu baka dama lake raba labarai(share) kokuma ka kirkiri wani(creator) su biyaka, Kuma suna biyane ta hanyar Opay,

Idan baka dashi shiga Nan;

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://mkt.opayweb.com/user-invite-friend?sceneType=general&inviteCode=paBwCaze9%2BTQTJ3AGPbJwhiBE45H%2BhY1SHKKbqkmCUPw7ikiOoTNOmK4J7FcfeWU


Zaka samu naira dubu biyar kullum,(#5000) a wata nawa kake tinanin zasu koma 5000*30=150,000 

ga yadda abin yake;

↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️↔️

Dafarko kaje kashiga link dinnan zaikaika inda zaka Bude asusuo

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://hub.opera.com/login?refer=PPAGJRW


Bayan kacike duk abubuwan dasuke bukata kakammala, "dashboard" Dinka zaibude saika danna hotonka a bangaren hagu daga Sama zaikaika ainihin "profile" Dinka saikayi kasa nanne zaka Sanya numbobin katin ka na dankasa National Identification Number (NIN) sannan kasanya lambar asusunka ta "Opay" 

Jan hankali:- wajen rubuta asusun Opay duka lambar wayar zaka Sanya,

Sannan sai lambar wayar ka, saikuma numbobin Dake jikin takardar Dake biyan haraji Tax Identification Number (TIN) Amma ba dole bane.

Katabbatar kasaka hotonka maikyau sannan so samu kabude da asusunka na "Facebook" zaifi Maka sauki wajen "sharing"

Sannan zasu Tantace bayanan daka Basu kafin subaka damar fara yada labarai.

Kanada damar zabar yaren dakakeso aduniya domin kayi rubutu dashi,

Kanada damar zabar fannin dakake so kayi rubutu akai wato (category)

Kamar technology, entertainment, politics, sports.

Idan zakayi rubutu saika duba wani guri a "dashboard"dinka aka rubuta "create"

Saika shiga kafara sakin labarai,

©️M.I.HARUNA

Share:

0 comments:

Recent Post

WHAT'S THE WEAKNESS/STRONGEST OF DXY

 Today, February 19, 2026, the US Dollar Index (DXY) is actually displaying short-term strength, trading near a two-week high around the 97....

FOREX TRADING NEWS