Ga YADDA TSARIN 52U YAKE.
Assalamualaikum warahmatullah.
Dafarko zakai free registration Wanda shi kyautane.
Sannan ayi maka activation Wanda shikuma Sai kabiya $21, Amma $20 naka me acikin asusun ka na 52u za,a saka maka kuma zaka iya withdraw dinta.
Daganan kanada danar samun kudi acikinsa har guda4;
1.Ta hanyar karban loan na $375, bazaka iya withdraw dinta ba. kamfani bazai baka loan ba saika kawo mutane 10,Wanda duk mutum daya idan ka kawo kamfani zata baka $8 kaga $80 kenan na mutum 10, zaka iya cireta.
Bayan ka karbi loan robot zaike shiga da kudinnan kasuwa, Yana ajiye maka $67 duk wata har kagama biya, daga Nan tazama taka zaka iya withdraw.
2. Gina Team: a 52u ta hanyar gayyato mutane zaka iya samu $200k kimanin miliyan daribiyu da hamsin a shekara,
Anasan kagayyato mutum 10 a level 1 Dinka, kowanne mutum daka gayyato za,a baka $8 kaga kanada $80.
Level 2: sukuma mutum goman daka gayyato so ake sugayyato mutum 100, acikin su idan kowa yakawo mutum goma kaga mutum dari kenan, kowanne mutum daya acikin mutum darinnan za,a baka $2 kaga kanada $200.
Level 3: shikuma so ake kasamu mutane 1000,domin duk mutum daya idan yagayyato mutum 10 kaga mutane 1000, Wanda duk mutum daya acikin 1000 Nan zaka samu $2 kaga kanada $2000.
Level 4: Shima so ake kasamu mutum 10,000, acikin mutum 1000 can idan kowanne yagayyaci 10 za,a samu mutum 10,000, zaka samu $2 a kowanne mutum kaga kanada $20,000.
Level 5: shikuma so ake kasamu mutane 100,000, mutum dubu goman can idan kowa acikinsu ya gayyaci mutum 10 kaga kanada mutum 100,000, zaka samu $2 aduk mutum daya,kaga kanada $200,000 shekara daya, duk wata zaka samu miliyan ashirin da dubu dari takwas da talatin da uku,#20,833,000
Kayi kudi malam.
3. Robot zai Rika shiga da kudin ka kasuwa Yana sauke maka riba duk wata $67, bayan kabiya loan Dinka kuma kanada jarin $375.
4. Zaka iya sanya $100 ta hanyar point card aciki robot yake shiga kasuwa dakai Yana ajiye maka $67 a wata.
Minimum withdraw: $50
Gas fee: %10
Note: babu gurin Deposit saidai withdraw, saboda haka idan za,ai maka activation dole Sai Wanda take da kudi aciki shine zai iya yimaka,Kai kuma kabashi kudin ta Naira Kota dollar.
Shiga nan domin rajista. 👉 52U
Sannan idan kana bukatar ayimaka activation kayimin magana ta Nan.
👇👇👇👇👇👇
![]() |
©️M.I.HARUNA







0 comments:
Post a Comment