BARKA DA ZUWA MAKARANTAR KOYON COMPUTER ACIKIN HARSHEN HAUSA DA KUMA YADDA FASAHA TAKE GUDANA ACIKIN DUNIYAR INTERNET. karka manta da following comment dakuma tambaya.

HOME

Thursday, September 22, 2022

YADDA ZAKA DAWO DA ASUSUN FACEBOOK BAYAN ANKWACESHI. (1.0)

↪BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM↩
➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️➡️
Dafarko kashiga google search engine wato manhajar matambayi baya bata tahanyar manhajar lilo-lilo (browser) ta chrome, mozilla firefox, internet explorer, safari, phoniex, operamini, uc browser, vidmate, windows edge. Duk dai wadda kake da ita, kashiga karubuta 
1. compromise account report page, ko facebook hacked account page.
Kashiga bayan yabude saika shiga 
1. my account is compromised
2. Zai nunamaka gurin bincike (search bar) saikarubuta username ko email ko nambar wayar da ka bude asusun facebook din dashi kadanna search.
3.0 bayan ya nemo asusunka acikin ma,adanar bayanan su zai nuna maka asusunnaka saika kashiga,bayan yabude saika rubuta kalmar sirrinka dakai amfani dasu wajen sanyawa asusunka tsaro lokacin daka bude (password). Kadanna (continuo)
4.0  saika zabi dalilin dayasa kake zargin ankwace asusunnaka, idan dalilan da suka rubuta babu wanda yai daidai da naka, saika rubuta naka dalilin wato kadanna (i dont see the right option on this list) zasu baka dama. Saika Kadanna continuo
5.0 bayan yakammala shiga asusunka zai nunamaka (Getstarted) wato kabashi dama ya bincika wannan dalilin yaga ko hakanne, bayan kadanna (Getstarted) zaifara bincikawa,bayan yagama saika danna continuo.
6.0 zaibaka dama karubuta sabon makullin sirri. Saika danna Next
Anan yakamata kazabi kalmar sirri mai karfi (strong password) wanda yake hada lambobi (123456789) da bakake (abcd...z) hadeda alamomi (*#"'!/+@=),dakuma manyan bakake(ABCD...Z) da kanana(abcd...z)
Yana matukar wahalar da masu kutse (hackers)su gano.
Shikenan facebook dinka yadawo amma duk hakan zai yiwune idan wanda yakwace facebook din bai canza lambar wayar daka budeba ko email.
Idan baiyiba akwai wata hanyar zamuyi bayani a makala ta gaba.
Saikuma kaje kasauke facebook din naka daga kan kowacce na,ura

 Yadda zaka sauke facebook daga kan kowacce waya (Logout).
⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️
1. Dafarko kashiga setting idan kana amfani da manhajar facebook (facebook app) ko facebook mara nauyi (facebook lite), idan kuma da manhajar lilo-lilo ce (browser) saika shiga setting and privacy.
2. Saika shiga Password and security
3. Zakaga wani guri an rubuta (WHERE YOU'RE LOGGED IN)
Kasa dashi kadan zakaga sunan wayarka idan Manhajar facebook (Facebook app) ne ko karamar manhajar facebook (Facebook lite)idan kuma manhajar lilo-lilo ce ta  (operamini)  zakaga anrubuta Android, to kasa dashi kadan zakaga Active now,wato itace wayar dakake amfani da facebook din alokacin, saika shiga (See more) zakaga duk wayar daka taba saka facebook dinka akai, daga can kasa zakaga (Logout in all session) saika kashiga zaicireka daga kan kowacce waya sai (Active now)kadai zaibari.
🔚
©️M.I.HARUNA
Share:

0 comments:

Recent Post

WHAT'S THE WEAKNESS/STRONGEST OF DXY

 Today, February 19, 2026, the US Dollar Index (DXY) is actually displaying short-term strength, trading near a two-week high around the 97....

FOREX TRADING NEWS