ASSALAMU
ALAIKUM
MENENE COMPUTER
Menene
COMPUTER kalmar computer tasamo asaline daga kalmar compute wato (lissafawa),
Kwamfuta nanufin duk wata na`ura da zata taimaka
maka ka gabatar da wani aiki
Kwamfuta a gundarin harshen hausa na nufin na`ura
mai kwakwalwa.
ABUBUWANDA
KWAMFUTA TA KUNSA
JIGA-JIGAN
AYYUKAN DA KWAMFUTA TAKEYI
|
Karbar kunshin
bayanai wato (data) |
Sanya mata kunshin
bayanai (data) |
|
Sarrafa bayanai |
Sarrafawa |
|
Fitar da bayanai |
Fitar da
sakamako |
|
Adana saka mako |
Ma`ajiya |
1 1. Input data (saka danyan bayani)
Input
data na nufin sanyawa kwamfuta danyan bayani ta siffar lambobi,bakake
hotuna,bidiyo, sauti dasauransu, ta hanyar amfani da na`urar mashigar da danyan
bayani(input device).
2 2 Process data: (sarrafa danyan bayani)
Processing
data na nufin sarrafa danyan bayani da na`ura keyi yadda aka tsara mata,kuma
hakan nafaruwa ne acikinta ma,ana ba,a iya ganin lokacinda hakan ke faruwa
3 3. Output: (fitar da sarrafaffun bayanai)
Output
nanufin fitar da sarrafaffun bayanai da na`ura takeyi yayin da ta kammala
sarrafasu zata baka su amatsayin sakamako.kuma ana adanashi ne acikin ma`adana
wato (storage device).
ALHAMDU
LILLAH NANNE KARSHEN DARASI NA FARKO SAIKUMA HADUWA TA GABA,IDAN AKWAI MAI
TAMBAYA YA IYA YINTA.







2 comments:
mene ne input device
input device wata na'urace da ake amfani da ita wajan shigarwa da kwamfuta danyun-bayanai(data) misali,keyboad,scanner,camera dasauransu.
Post a Comment