AMINCIN ALLAH MADAUKAKI YATABBATA AGAREKU
HADA-HADAR KUDADE TA YANAR GIZO-GIZO
BARKANKU DA WARHAKA, Sakamakon abubuwan da suka faru tundaga karshen 2019 zuwa farkon 2021 yasa mutane cikin fatara da matsanancin talauci, hakan yasa aka rungumi kasuwancin zamani wanda fasaha ta samar domin saukake wahalhalu da cakuduwa da aka hana saboda corona virus (corvid-19),kasashe da dama sun kulle mutanae a gida (lockdown) shiyasa komai yakoma kan yanar gizo-gizo mutum zaije kasuwa yayi sayayya yanacikin dakinsa ta hanyar amfani da wayar sa ko computer kuma akawo masa har gida,dukda tsaikon da muka samu anan Nigeria na yan damfara (scammers) na harkar cryptocurrency suka tafi da kudaden mutane,to nasan mutane sun rungumi qaddara kamra yadda addinin mu (islam) ya koyar damu yadda da qaddara mekyau ko mara kyau,haka zalika hakan bazai hanamu samo wata mafitar ba tunda bamu dena hawan motaba dan saboda tana kashemu,in akai hatsarin ma(accident) wata motar ake hawa domin aje asibiti,ga wata mafitar domin saye ko sayarwa,ina nufin zaka iya mallakar shago acikin wannan katafariyar kasuwar (seller) kuma zaka iya saye (buyer) sannan koda baka da jari indai kana da wata baiwa,ko wani ilimi da zaka iya amfanawa wani to akima haddakai,kawai kashigo kayi register kyauta ne.
kubiyo mun samun karin bayani akan yadda zakai register amatsayin mai sayarawa (seller) ko mai saye (buyer).
duk mai tambaya ya iya yi.
shiga nan
0 comments:
Post a Comment